Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tasirin haramta kasuwar kifi a yankin Tafkin Chadi

Sauti 09:58
Rundunar sojin Najeriya ta jaddada haramcin kamun kifi a yankin Tafkin Chadi
Rundunar sojin Najeriya ta jaddada haramcin kamun kifi a yankin Tafkin Chadi Pius Utomi Ekpei/AFP/Getty Images via Boston pictures

Shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' na wannan makon, ya yi dubi ne da irin tasirin da haramta kasuwar kifi a yankin Tafkin Chadi ya yi a kan tattalin arzikin al'ummar yankin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.