Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da shirin tsugunar da makiyaya

Wasu makiyaya da dabbobin su a Kaduna,Najeriya
Wasu makiyaya da dabbobin su a Kaduna,Najeriya STEFAN HEUNIS/AFP/Getty Images

Kamar Yadda wata kila kuka jia cikin labaranduniya, gwamnatin Najeriya ta sanar da dakatar da shirin tsugunar da Fulani makiyaya wanda ya gamu da suka daga wasu Yan kasar.Gwamnan Jihar Kebbi, Atiku Bagudu ya sanar da dakatarwar bayan wani taro da suka yi a fadar shugaban kasa.Dangane da daukar wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Aliyu Tilde, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.