Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Aliyu Tilde kan sabuwar tawagar ministocin Najeriya

Sauti 04:02
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. AFP/SAUL LOEB

Yan Najeriya sun fara mayar da martani kan jerin sunayen mutanen da shugaban kasar Muhammadu Buhari ya gabatarwa majalisa domin tantance su a matsayin ministocinsa.Sunayen akasarin ministocin da suka yi aiki a wa’adi na farko sun bata, yayin da wasu sabbin mutane suka samu shiga.Sai dai batun rashin baiwa matasa gurabe sosai da kuma mata ya dauki hankalin wasu daga cikin masu bibiyar lamurran kasar ta Najeriya.Kan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Aliyu Tilde.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.