Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Laftanal Janar Yusuf Tukur Burutai babban hafson sojin Najeriya kan cika shekaru 10 da fara yakin boko haram

Sauti 03:26
Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai babban hafson sojin Najeriya
Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai babban hafson sojin Najeriya Solacebase

A cigaba da jerin rahotanni da hirarraki kan cika shearu 10 da fara rikicin boko haram, yau za mu kawo muku hirar da muka yi da shugaban rundunar sojin Najeriya, Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai a Maiduguri, a karshen shekarar da ta gabata, wanda ya yi tsokaci kan halin da ake ciki kan yakin da kuma matsalolin da suke fuskanta. Ga dai abinda ya shaida mana a wancan lokaci.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.