Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Amb. Kwande kan taron matsalar tsaro a Najeriya

Sauti 03:54
Wasu daga cikin jami'an tsaron Najeriya
Wasu daga cikin jami'an tsaron Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde

Tsohon Shugaban Najeriya Janar Abdusalami Abubakar ya shirya wani taro da ya kunshi tsoffin hafsoshin sojin kasa da masana da dattijai da kuma Sarakuna wanda ya tattauna halin da kasar ke ciki musamman matsalar tsaro da kuma bada shawara kan matakan da ya dace a dauka na gyara. Amb. Yahya Kwande, tsohon Jakadan Najeriya a Switzerland, kuma daya daga cikin dattawan kasar, da suka halarci taron, ya bayyana mana dalilin gudanar da taron a zantawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.