Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Sadiq Alkafwee dangane da batun bayar da belin zakzaky zuwa neman lafiya India

Sauti 03:31
Shugaban kungiyar Shi'a Ibrahim Yaqoub Zakzaky
Shugaban kungiyar Shi'a Ibrahim Yaqoub Zakzaky AFP

Wata kotu da ke Kaduna a Nigeria ta bai wa jagoran shi'a na kasar Ibrahim Zakzaky da matarsa belin tafiya kasar India neman magani amma kuma da rakiyar jamian tsaro.Shekaru 3 kenan Zazzaky na rike hannun hukumomin Najeriyar tun bayan wani rikici tsakanin magoya bayansa da babban Hafson sojin kasar a garin Zaria na jihar Kaduna. Dangane da batun belin mun ji ta bakin Farfesa Sadiq Alkafwee na Jamiar Jihar Nassarawa wanda ya dade a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria kan ko yaya ya ke kallon matakin belin saboda rashin lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.