Isa ga babban shafi

Gwamnatin Najeriya ta maido da wasu 'yan gudun hijirar kasar daga Kamaru

Wasu yara 'yan gudun hijirar Najeriya daga kasar Kamaru, yayin da ake dawo da su gida daga birnin Maroua na kasar Kamaru zuwa Yola.
Wasu yara 'yan gudun hijirar Najeriya daga kasar Kamaru, yayin da ake dawo da su gida daga birnin Maroua na kasar Kamaru zuwa Yola. UNHCR

Cikin kokarin da ta ke yi kan batu yan gudun hijira, Gwamnatin Najeriya ta fara dawo da yan’kasanta dake zaman gudun hijira a jamhuriyar Kamaru.Yanzu haka dai yan’gudun hijjira 133 daga cikin kusan dubu casa'in( 90,000), suka sauka a filin jirgi sama dake Yola.Hukumomi sunce za'a maida su garuruwan su, a cikin kan-kanin lokaci.Daga birnin Yola wakilinmu Ahmad Alhassan ya aiko da wannan rahoto.

Talla

Gwamnatin Najeriya ta maido da wasu 'yan gudun hijirar kasar daga Kamaru

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.