Isa ga babban shafi
Najeriya

'Har yanzu 'yan gudun hijirar Borno na cikin mawuyacin hali'

Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar da suka tsere daga gidajensu saboda rikicin Boko Haram
Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar da suka tsere daga gidajensu saboda rikicin Boko Haram STRINGER / AFP

Gidauniyar Agaji ta Adab Community Renewal Foundation a Najeriya ta koka kan mummunan halin da ‘yan gudun hijirar Boko Haram ke ciki a sansanoninsu na birnin Maiduguri, inda ta bukaci gwamnati da ta jinkirta shirinta na mayar da ‘yan gudun hijirar gidajensu. Gidauniyar ta tallafa wa ‘yan gudun hijirar da kayayyakin agaji domin inganta rayuwarsu. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da Ahmed Abba ya hada mana bayan ya kai ziyara birnin Maiduguri.

Talla

Rahoto kan halin da 'yan gudun hijirar Maiduguri ke ciki

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.