Isa ga babban shafi
Najeriya

An kammala taron bitar tsaro a Najeriya

Mataimakin shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo da Babban Sufetan 'yan sandan kasar  Mohammed Adamu
Mataimakin shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo da Babban Sufetan 'yan sandan kasar Mohammed Adamu RFI/Ahmed Abba

An karkare taron kwanaki uku na manyan jami’an ‘yan sanda da masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro a Najeriya da ya gudana a birnin Lagos. Taron da suka kira a matsayin wai-waye kan halin rashin tsaro da kasar ke fama, da kuma nazari da tattaunawa da masana kan sabbin dabaru don magance matsalar. Kuna iya latsa alamar sautin labarin domin sauraren cikakken rahoton Ahmad Abba wanda ya halarci taron na kwanaki uku. 

Talla

An kammala taron bitar tsaro a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.