Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan bindiga na barazanar durkusar da kasuwannin karkara

Sashin wata kasuwar dabbobi a arewacin Najeriya.
Sashin wata kasuwar dabbobi a arewacin Najeriya. AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI

Kasuwannin yankunan karkara a Najeriya na fuskantar matsaloli sakamakon hare-haren da yan bindiga ke kai masu da kuma garkuwa da mutane don karbar kudin fansa.Wakilinmu Faruk Mohammad Yabo ya duba mana irin kalubalen da kasuwannin ke fuskanta da kuma tasirin matakan hukumomin tsaro na kariyar rayuka da dukiyoyin al'umma.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.