Isa ga babban shafi
Najeriya-Kano

Matasa sama da dubu 2 sun yi zanga-zanga kan satar yara

Kungiyoyin fareren hula sun gudanar da zanga-zangar adawa da sace kana-nan yara a jihar Kanon Najeriya
Kungiyoyin fareren hula sun gudanar da zanga-zangar adawa da sace kana-nan yara a jihar Kanon Najeriya RFI/Hausa/Dandago

Gamayyar kungiyoyin matasa da dalibai fiye da dubu 2 sun gudanar da wani tattaki a manyan titunan birnin Kano da ke Najeriya, domin tursasawa hukumomi tashi tsaye don magance matsalar satar kananan yara tare da sayar da su a shiyyar kudancin kasar.

Talla

A baya-bayan nan ne rundunar ‘yan sanda a jihar Kanon ta gano wani gida da ake ajiye yaran da aka sato, kafin cin kasuwarsu.

Daga Kanon wakilinmu Abubakar Isah Dandago ya aiko mana da rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.