Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Sojoji sun cire haramcin sana'ar kifi a Borno

Sauti 10:00
Masu sana'ar kamun kifi a tafkin Victoria
Masu sana'ar kamun kifi a tafkin Victoria sarahemcc/Wikimedia Commons

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi dubi ne dangane da matakin rundunar sojin Najeriya da gwamnatin Borno wajen cire haramcin sana'ar kifi dake fitowa daga yankin tafkin Chadi tare da bude wasu hanyoyi da aka rufe shekaru biyar da suka gabata saboda matsalolin Boko Haram.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.