Isa ga babban shafi
Najeriya-Tsaro

Mai yiwuwa shiyoyin Najeriya su samar da dakarun tsaronsu

Dakarun sa kai da ke taimakawa wajen yaki da ta'addanci a Najeriya.
Dakarun sa kai da ke taimakawa wajen yaki da ta'addanci a Najeriya. Reuters/Akintunde Akinleye

A Najeriya, bisa ga dukkan alamu shiyyoyin kasar na shirye don samar da Dakarun musamman don kare rayukan jama’a da dukiyoyinsu ganin yadda jami’an tsaro na gwamnati suka gaza samun nasara.Hakan na biyo bayan yunkurin da Gwamnonin shiyyar kudu maso yammacin kasar suka fara ne kwanan baya na kirkiro kungiyar Amotekun don kare lafiyar jama’a da kaddarorinsu.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Mohammed Kabir Isa na Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria kan me ya sa ake tacacar baka game da yunkurin Gwamnonin jihohin Yarabawa.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.