Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Shehu Ashaka kan wasikar da dattawan arewa suka rubutawa Buhari dangane da tsaro

Sauti 03:21
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Twitter/Asorock

Ganin Yadda matsalar tsaron Najeriya ke ci gaba da ciwa al’ummar kasar tuwo a kwarya, ya sa kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya rubutawa shugaban kasa Muhammadu Buhari wasika domin daukar Karin matakai, yayin da fadar shugaban ta mayar da martani.Daya daga cikin dattawan Arewacin kasar Alhaji Shehu Ashaka yace lokaci yayi da za’a kauda banbancin siyasa domin hada kai, abinda zai bada damar shawo kan matsalolin da suka addabi kasar ta Najeriya baki daya.Wakilinmu daga jihar Kano Abubakar Isa Dandago ya tattauna da daya daga cikin dattawan na arewacin Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.