Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Kalubalen kula da lafiya a lokutan Hunturu

Sauti 10:12
Yadda kura da hazo ke mamaye muhalli lokutan hunturu a Najeriya.
Yadda kura da hazo ke mamaye muhalli lokutan hunturu a Najeriya. Premium Times Nigeria

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna da kwararrun likitoci kan kalubalen kula da lafiyar jiki a lokutan sanyi ko iskar hunturu, musamman ta fuskar cutukan dake shafar hanyoyin numfashi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.