Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sarkin Hausawan Legas kan dokar haramta hayar babura na Okada da Keke Napep

Sauti 03:32
Masu hayar baburan Okada a jihar Legas dake Najeriya.
Masu hayar baburan Okada a jihar Legas dake Najeriya. REUTERS/Temillade Adelaja

A Najeriya, yanzu haka mahukunta a jihar Lagos na ci gaba da tsananta aiki da dokar hana yin amfani da babura da kuma adaidaita sahu domin gudanar da sufurin haya, yayin da a hannu daya ake ci gaba da rusa wasu kasuwannin birnin, lamarin da ya jefa dubban mutane mafi yawansu ‘yan asalin arewacin kasar a cikin yanayi na rashin tabbas.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Aminu Yaro Dogara Sarkin Hausawan Lagos, wanda da farko ya fara yin tsokaci dangane da dokar da ta shafi daidaita sufuri a jihar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.