Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsayar masana kan bashin da Najeriya za ta ciyo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari RFI Hausa

Najeriya ta ce za ta karbo Dala bilyan 6 da milyan 900 daga cibiyoyin bayar da lamuni na duniya don tunkarar matsalolin tattalin arziki da annobar Covid-19 ta haifar wa kasar.

Talla

A lokacin da take karin bayani game da wannan shiri, Minista a Ma’aikatar Kudin Kasar Zainab Ahmad, ta ce Dala bilyan 3 da milyan 400 kudade ne mallakin Najeriya da ke matsayin ajiya a asusun lamuni na IMF.

Matsayar masana kan bashin da Najeriya za ta ciyo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.