Isa ga babban shafi
Najeriya

Anya Najeriya ta shirya yaki da coronavirus kuwa?

Cibiyar kula da masu dauke da cutar Coronavirus a Lagos
Cibiyar kula da masu dauke da cutar Coronavirus a Lagos Premium Times Nigeria

Ganin yadda cutar coronavirus ke illa a  kasashen Turai duk da cewa su na da  kayayyakin kula da lafiya masu inganci,  yanzu haka wasu kwararru a  Najeriya na bayyana fargaba kan  abin da ka iya cika wa da Najeriyar saboda rashin kayan aikin yaki da wannan annoba. 

Talla

A game da wannan matsalar RFI Hausa ta zanta da  tsohon shugaban Hukumar Inshorar lafiya ta Duniya, Farfesa Usman Yusuf.

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa don sauraren cikakkiyar hirarsa da Muhammad Sani Abubakar a birnin Abuja.

Anya Najeriya ta shirya yaki da coronavirus kuwa?

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.