Isa ga babban shafi
Nijar

Matsalar Ruwa a Nijar

Matsalar Ruwan sha a Tanzania
Matsalar Ruwan sha a Tanzania

A ranar 22 ga watan Maris ne ake bukin ranar ruwa a Duniya, amma Miliyoyan mutane ne ake gudanar da bukin ba tare da su ba saboda katsewar ruwan sha a yankunansu. Nijar tana daya daga cikin kasashen da ke fama da matsalar ruwa da fari kamar yadda Salisu Issa ya aiko da Rahoto daga birnin Maradi.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.