Isa ga babban shafi
Nijar

Ana matsalar karancin Malamai a Nijar

Hrabar wata makarantar kurame a Niamey
Hrabar wata makarantar kurame a Niamey © Association pour sourds et malentendants, Niamey

Jami'o'i da manyan makarantun Nijar na fuskantar babbar matsala ta karancin malamai kwararru abin da ke sa dalibai share shekaru suna karatu. Ministan ilimi mai zurfi ne Malam Asuman Abdu ya bayyana haka a wata ziyara da ya kai jami'ar Maradi lokacin da dalibai suka yi masa koken karamcin malamai. Daga Maradi Salissou Issa ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Ana matsalar karancin Malamai a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.