Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar tana Matsayi na karshe a ci gaban kasa

Wani yanki a garin Damagaram a Jamhuriyar Nijar
Wani yanki a garin Damagaram a Jamhuriyar Nijar Sayouba Traoré/RFI

Wani Rahotan ci gaba na Majalisar Dinkin Duniya yace har yanzu Jamhuriyar Nijar ce ke matakin karshe a fannin samun ci gaba cikin kasashen duniya. Sai dai wannan na iya faruwa saboda ‘Yan gudun hijira daga Najeriya da Mali da ke ci gaba da kwarara zuwa Jamhuriyyar Nijar saboda rikicin kasashen. Wakilinmu a Damagaram Ibrahim Malam tchillo ya jiyo mana ta bakin wasu ‘yan kasar, a cikin rahotonsa.

Talla

Rahoto: Nijar tana Matsayi na karshe a ci gaban kasa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.