Isa ga babban shafi
Niger

A Niger Ana Takun Saka Game da Korar Maaikata Hako Uranium

Ginin Ofishin Areva dake Paris
Ginin Ofishin Areva dake Paris Reuters/路透社

Ana ci gaba da takun saka tsakanin kamfanin hakar Ma’adanin Uranium na kasar Fransa AREVA dake aikin tono ma’adinai a IMURAREN arewacin kasar jamhuriyar Niger da kungiyar ma’aikatan kamfanin bayan korar ma’aikata daga aiki da kamfanin yace yayi To domin jin ina ake dangane da wannan ja in ja Malaman Inuwa Naino, shine shugaban kungiyar Ma’aikatan hakar ma’aidinan Uranium ta SOMAYIR ya yi mana tsokaci inda yake cewa. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.