Isa ga babban shafi
Nijar

An yi bikin ranar ‘Yan aikin Jarida a Nijar

Tambarin Ranar 'Yancin aikin Jarida a duniya
Tambarin Ranar 'Yancin aikin Jarida a duniya DR

A Jamhuriyyar Nijar an yi bikin ranar ‘yancin aikin jarida ta duniya, inda a Damagaram aka shirya wata lakca a wani sashe na konannen gidan raya al'adun kasar Faransa da ke Nijar. Game da matsayin aikin jarida, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.