Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Noman albasa a Jamhuriyar Nijar

Sauti 20:00
Albasa a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar
Albasa a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar

Noman albasa na a matsayin daya daga cikin hanyoyin da ke samar wa jamhuriyar Nijar makudden kudade, kuma wannan na a matsayin abin da shirin na wannan karo zai mayar da hankali tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.