Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dambarwar siyasar Nijar

Sauti 21:23
Tsohon Shugaban Nijar Mahamane Ousmane mai adawa da shugaba Muhammadou Issoufou
Tsohon Shugaban Nijar Mahamane Ousmane mai adawa da shugaba Muhammadou Issoufou AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA

Shirin Dandalin Siyasa ya yi bayani game da dambarwar siyasar Jamhuriyyar Nijar inda ‘Yan adawa ke korafi akan rigistar masu kada kuri’a da tare kuma yin kira a yi garanbawul ga kotun zabe. Shirin ya tattauna da tsohon shugaban kasar Mahammane Ousmane.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.