Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Komawar Hama Amadou Nijar

Sauti 20:55
'Yan sanda sun yi arangama da magoya bayan Hama Amadou a Nijar
'Yan sanda sun yi arangama da magoya bayan Hama Amadou a Nijar AFP PHOTO/BOUREIMA HAMA

Shirin Dandalin siyasa ya leka Jamhuriyyar Nijar inda Hama Amadou babban mai adawa da Mahammadou Issoufou ya dawo gida Nijar ya shafe lokaci yana buya a Faransa kan tuhumar da ake masa game da mallakar jarirai ba kan ka'idar dokar kasa ba. Shirin kuma ya yi bayani akan dambarwar siyasar Jihar Taraba a Najeriya. Shirin ya tabo batun taron PDP mai adawa da ta nemi afuwar 'Yan Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.