Isa ga babban shafi
Nijar

Kwari na barna ga amfanin Gona a Nijar

Kwari na illarta amfanin Gona a Nijar
Kwari na illarta amfanin Gona a Nijar Getty Images/Daniel Berehulak

A duk lokacin damina akan samu wasu nau'ikan kwari dake matukar illa ga abincin da ake nomawa a gonaki a Jamhuriyar Nijar,  Da suka hada da fara da tsutsa da wasu kwari dake bayyana shekara zuwa shekara.

Talla

A halin yanzu  a sassa da dama na kasar ta Nijar irinsu Damagaram an fuskanci bayyanar kwarin da suka yi barna ga abinci, a kasar data dogara ga noman damina don samun abinci ga mutane da ma dabbobi.

Wakilinmu a Damagaram Ibrahim malam Tchillo na dauke da Rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.