Isa ga babban shafi
Wasanni

Kalubalen inganta Kokuwa a Nijar

Sauti 09:43
Kokuwar Gargajiyar Nijar
Kokuwar Gargajiyar Nijar RfI Hausa/Awwal

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da Kokuwar Gargajiya a Jamhuriyyar Nijar tare da mayar da hankali akan sabbin dokokin aiwatar da kokuwar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.