Isa ga babban shafi
Nijar

Gwamnati ta gaza biyan mutanen da aka yi anfani da filayensu hakkokinsu

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou. today.ng/news/africa

Bayan da shugaban Jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou ya kaddamar da sabuwar cibiyar samar da wutar lantarki jiya lahadi a birnin Yamai, yanzu haka mutanen da aka yi amfani da filaye, gidaje, gonaki da kuma wuraren sana’o’insu domin kafa turakun da suka taso daga cibiyar zuwa cikin gari, sun ce har yanzu gwamnati ta gaza biyansu hakkokinsu kamar dai yadda ta dauki alkawari kamar yadda za ku ji karin  bayani daga bakin wakilinmu Sule Maje Rajeto.

Talla

Gwamnati ta gaza biyan mutanen da aka yi anfani da filayensu hakkokinsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.