Isa ga babban shafi
Nijar

Shirin taimakawa ‘yan gudun hijrar Diffa

Sansanin 'yan gudun hijra a Diffa.
Sansanin 'yan gudun hijra a Diffa. AFP PHOTO/OLATUNJI OMIRIN

Wasu kungiyoyin matasa dana malaman makarantun kura’ani a kasar Niger sun shirya wani sabon tsarin tara abubuwan kyautata rayuwa a cikin jahohin kasar don taimakama jama’ar jahar Diffa da rikicin Boko Haram ya raba da muhallinsu suke kuma zaman gudun hijira a cikin sansanoni a jahar, Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana rahoto a kai.  

Talla

Shirin taimakawa ‘yan gudun hijrar Diffa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.