Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Dazukan yankin Diffa na fuskantar barzanar karewa

Sauti 20:00
Mafi yawan 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da Muhallansu sun koma sana'ar saran itace.
Mafi yawan 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da Muhallansu sun koma sana'ar saran itace. irinnews.org

A Jamhuriyar Nijer, Jihar Diffa dake gabashin kasar na daya daga cikin wuraren da ke kan gaba wajen fama da matsalar sare saren itace tsakanin shakaru biyu zuwa uku, a wannan karon dai sabuwar sana’ar saran itacen ta bulla ne kasancewar dubban ‘yan gudun hijira da suke cikin sansani a wajen garin, wadanda rikicin kungiyar boko haram ya raba da garuruwansu a Nijeria da Nijer.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.