Isa ga babban shafi
Nijar

Zazzabin cizon sauro mai kama jijiyoyin kwakwalwa ya tsananta a Nijar

Nau'in zazzabin cizon sauran ya bambanta da wanda aka saba gani ta yadda yake kama jijiyoyin kwakwalwa tare jikkata mutane.
Nau'in zazzabin cizon sauran ya bambanta da wanda aka saba gani ta yadda yake kama jijiyoyin kwakwalwa tare jikkata mutane. Reuters

Nau’in zazzabin cizon sauro da ke kama jijiyoyin kwakwalwa ya fara yawaita tsakanin jama’a a Jamhuriyar Nijar, in da galibin wadanda cutar ta shafa a bana ke kokawa kan irin mummunan radadin da suke ji.  Ibrahim Malam Tchillo ya duba mana wannan lamari, ga kuma rahoton da ya hada mana.

Talla

Zazzabin cizon sauro mai kama jijiyoyin kwakwalwa ya tsananta a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.