Isa ga babban shafi
Wasanni

Kokuwar gargajiya ta makafi a Jamhuriyar Nijar

Sauti 10:52
Filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi da ke Nijar
Filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi da ke Nijar Awwal Janyau/rfi hausa

A karon farko Jamhuriyar Nijar ta gudanar da gasar kokuwar gargajiya ta makafi zalla , in da aka ajiye takobi da wasu kyautuka ga wanda ya yi nasarar zama zakara a kokuwar. Ko da dai an gudanar da gasar ne a matsayin gwaji kafin daukaka shi har ya kai ga wani mataki a kasar kamar dai yadda za ku ji karin bayani a cikin na duniyar wasanni tare da Abdoulaye Issa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.