Isa ga babban shafi
Nijar

Harin kunar bakin wake ya halaka mutane a Jihar Diffa

Shiga garin Diffa dake da nisan kilometa bakwai da kan iyaka da Najeriya
Shiga garin Diffa dake da nisan kilometa bakwai da kan iyaka da Najeriya AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI

A jihar Diffa da ke Jamhuriyar Nijar, jama’a sun shiga hali na firgita, sakamakon harin kunar bakin wake da wasu da ake zaton cewa ‘yan Boko Haram ne suka kai kan taron jama’a kusa da wata makarantar allo.

Talla

Harin kunar bakin wake na Diffa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 9 tare da raunata wasu akalla 37.

Wannan ne dai karo na farko da aka taba kai harin kunar bakin wake kan makarantar allo a yankin Diffa.

Gwamnatin kasar ta sanar da karfafa matakan tsaro domin dakile duk wani hari daga maharan kungiyar Boko Haram a yankin na Diffa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.