Isa ga babban shafi
Nijar

Ambaliyar ruwa ta yi barna a Damagaram da Zinder

Ambaliyar ruwa a Nijar ta raba dubban mutane da gidajensu.
Ambaliyar ruwa a Nijar ta raba dubban mutane da gidajensu. RFIHAUSA/Awwal

Ruwan sama mai yawan gaske da ya sauka a garin Damagaram Zinder da kewaye a Jamhuriyar Nijar, a ranakun Alhamis da Juma’a, ya haddasa ambaliya a wasu unguwani, musamman wadanda ke gangare da kuma wadanda ke kan hanyar ruwa, inda gidaje da dama suka ruguje daruruwan mutane kuma suka rasa muhallansu.

Talla

Ambaliyar dai tafi shafar, unguwannin Nasawa Idi, gangaren Jidda, zuwa Gwadabe da kuma Dutsin Bareyi.

Wakilinmu a Damagaram Zinder Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana da karin bayani a rahotonsa.

Ambaliyar ruwa yi barna a garin Damagaram Zinder

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.