Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mataimakin magajin garin Abala Boubacar Oumarou kan tashe-tashen hankula akan iyakar Nijar da Mali

Sauti 03:25
Wani taron hadin gwiwa na shugabannin yankin kan iyakar Nijar da Mali.
Wani taron hadin gwiwa na shugabannin yankin kan iyakar Nijar da Mali. Crisis Group

Shugabannin al’ummomin da ke rayuwa a kan iyakar Mali da Jamhuriyar Nijar, sun dauki alkawarin shawo kan tashe-tashen hankulan da ke faruwa yankin.Shugabannin al’ummar, sun dauki wannan alkawarin ne a lokacin wani taron kwanaki uku da aka gudanar a garin Abala da ke jihar Tillabery da ke yammacin jamhuriyar Nijar.Mataimakin magajin garin Abala Honorable Boubacar Oumarou, ya yi mana karin bayani a game da wannan taro wanda shi ne irinsa na uku tsakanin al’ummomin da ke rayuwa a yankin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.