Isa ga babban shafi
Nijar

2019: An yi zanga-zangar lumana ta farko a Nijar

Wasu 'yan kungiyoyin farar hula tare da 'yan adawa a  birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar.
Wasu 'yan kungiyoyin farar hula tare da 'yan adawa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. Nigerdiaspora

Hadin gwiwar kungiyoyin farar hulla a birnin Yamai, da ke Jamhuriyyar Nijar sun yi jerin gwano da taron gangami, don nuna adawa ga dokar kasafin kudin kasa, da zaman sojojin kasashen waje a kasar, da kuma rashin jagoranci nagari.

Talla

Wannan dai shi ne jerin gwano, ko zanga-zangar lumana ta farko daga cikin wadanda kungiyoyin fararen hular suka daura damarar yi a cikin shekarar 2019.

Daga birnin Yamai, Wakilinmu Sule Maje Rejeto ya aiko da wannan rahoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.