Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kasuwar makamashin uranium a Jamhuriyar Nijar

Sauti 10:31
shugaban Nijar Issoufou Mahamadou
shugaban Nijar Issoufou Mahamadou today.ng/news/africa

A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' na wannan makon, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi dubi da kasuwar Uranium a Jamhuriyar Nijar, makamashin da a da shine kashin bayan tattalin arzikin kasar. A yi sauraro lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.