Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattauna da Amadu Umaru,Kakakin kwamitin sanya ido kan harkokin da suka shafi bakin haure a Nijar kan yadda matasan Afirka ke kwarara Turai

Sauti 03:38
Wasu bakin haure da ake ceto a tekun Meditaraniya
Wasu bakin haure da ake ceto a tekun Meditaraniya Anne CHAON / AFP

Matasan Afirka da dama na cigaba da barin kasashen su don nema kyakkyawar rayuwa a kasashen Turai ko Amurka.Domin cimma wannan Burin Matasan kanyi amfani da duk wata dama da ta bude masu kama da ratsa ruwan teku, Afkawa acikin Hamadar sahara mai tattare da hadarin gaske.A ‘yan shekaru nan wasu Gwamnatocin Afirka ciki harda Jamhuriya Nijar sun hada baki da wasu kasashen turai don yaki da kwararar bakin haure,to sai dai duk da irin wadannan matakai da ake dauka bai karya wa matasa Afirka Gwiwa ba.Dangane da wannan batu Umar Sani ya tattauna Amadu Umaru,Kakakin kwamitin sanya ido kan harkokin da suka shafi bakin haure a Nijar ga kuma yadda zantawar su ta kasance.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.