Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Nijar: An karrama al'ummar Kwangwame saboda yakar Hamada

Sauti 19:31
Wani yanki na Hamadar da ta ratsa Jamhuriyar Nijar zuwa cikin kasar Algeria.
Wani yanki na Hamadar da ta ratsa Jamhuriyar Nijar zuwa cikin kasar Algeria. AFP / HOCINE ZAOURAR

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan karo yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar, inda mazauna wani kauye da ake kira da Kwangwame dake karamar hukumar Takeita a Jahar Damagaram, suka yi namijin yunkuri don kare Hamada dake barazana ga dajin yankin da suke.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.