Isa ga babban shafi
Nijar

An kori dalibai dubu 25 daga makarantun Nijar

Wasu daga cikin daliban makarantun Boko a Nijar
Wasu daga cikin daliban makarantun Boko a Nijar Nigerdiaspora

Majalisar da ke tantance kwazon daliban makarantun sakandare a JiharDamagaram ta Jamhuriyar Nijar ta kori dalibai kusan dubu 25, lamarin da ya tada hankalin masu ruwa da tsaki a harkar ilimi. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke jaddada muhimmancin ilimi. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana.

Talla

Rahoto kan korar dalibai dubu 25 daga makarantun Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.