Isa ga babban shafi
Nijar

An kaddamar da aikin shimfida bututun mai daga Nijar zuwa Benin

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou. RFI

Shugaban kasar Nijar Isufu Muhammadu, ya kaddamar da soma aikin shimfida bututun mai da za a gina daga yankin Agadem na Jihar Diffa zuwa kasar Benin mai tsawon kilomita dubu biyu, don fitar da danyen mai da tattace a kasuwannin Duniya sakamakon wasu riyojin man da aka kara ganowa.Salisu Isa daga Maradi ya aiko mana da rahoto akai. Domin sauraron cikakken rahoton sai a latsa alamar sautin dake kasa.

Talla

An kaddamar da aikin shimfida bututun mai daga Nijar zuwa Benin

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.