Isa ga babban shafi
Coronavirus

Matasa sun yi zanga-zanga kan matakan dakile Corona a Nijar

Wasu matasa a Jamhuriyar Nijar yayin zanga-zangar adawa da gwamnati cikin watan Satumban 2019.
Wasu matasa a Jamhuriyar Nijar yayin zanga-zangar adawa da gwamnati cikin watan Satumban 2019. Nigerdiaspora

Matasa a garin Mirya dake Gabashin Damagaram a Jamhuriyar Nijar sun gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewa da wasu matakan gwamnati na dakile cutar murar Coronavirus da ta zamewa duniya alakakai. 

Talla

Daya daga cikin matakan da ya fuskanci turjiyar matasan shi ne na haramta gudanar da tarukan ibada kamar yadda za a ji cikin rahoton da wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo aiko mana.

Matasa sun yi zanga-zanga kan matakan dakile Corona a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.