Isa ga babban shafi
Niger

Shugaban Nijar na bikin ciki shekaru 9 kan karaga

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou. SIMON MAINA / AFP

Yau 7 ga watan Afrilu, shugaba Issoufou Mahamadou na Jamhuriuar Nijar ya cika shekaru 9 kan karagar mulki, sai dai wannan biki na bana na zuwa ne cikin halin matsallolin cutar Corona da sauran matsalolin rayuwa irin na yau da kullum. Lamarin da ya sa ra’ayoyi suka sha bamban tsakanin ‘yan kasar dangane da kamun ludayin shugaban a tsawon wadannan shekaru 9.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu Salissou Issa ya aiko mana daga jihar Maradi

Shugaban Nijar na bikin ciki shekaru 9 kan karaga

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.