Isa ga babban shafi

Sabbin hare-haren ta'addanci sun hallaka fararen hula 9 a Burkina Faso

Talla

Rahotanni sun bayyana cewa harin farko ya faru ne a Bourzanga na yankin arewacin kasar lokacin da wani dan bindiga cikin dare ya bude wuta kan mutane tare da hallaka 6, yayinda wani harin na daban kuma ya lakume rayukan mutane 3.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.