Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Mutuwar shugaban kasar Venezuela Hugo Chavez

Sauti 21:14
Gawar marigayi shugaban kasar Venezuela Hugo Chavez
Gawar marigayi shugaban kasar Venezuela Hugo Chavez REUTERS/Miraflores Palace/Handout

Shirin Duniyarmu a yau ya tattauna ne kan batun mutuwar shugaba Hugo Chavez, wanda rasuwarsa kamar yadda masana ke bayyanawa ta haifar da babban gibi ga shugabancin kasar ta Venezuela.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.