Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Juyin Mulkin Sojoji a Masar

Sauti 20:17
Hoton Shugaban kasar Masar Mohammed Morsi da Sojoji suka hambarar a Masar
Hoton Shugaban kasar Masar Mohammed Morsi da Sojoji suka hambarar a Masar REUTERS/Asmaa Waguih

Kasar Masar ta rabu gida biyu bayan da Sojoji suka tumbuke gwamnatin 'Yan uwa Musulmi ta Shugaba Morsi.  'Yan uwa Musulmi sun sha alwashin kalubalantar matakin, a dai dai lokacin da 'Yan adawa a karkashin Mohammed El Baradei ke murnar samun nasara. Wannan shi ne batun da shirin Duniyarmu A yau ya tattauna wanda Bashir Ibrahim Idris ya jagoranta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.