Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

An ci mutunci da zage-zage a Siyasar Amurka

Sauti 20:04
'Yan takarar shugaban kasar Amurka Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican
'Yan takarar shugaban kasar Amurka Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne akan dambarwar siyasar Amurka inda ya rage kwanaki a kada kuri’ar zaben shugaban kasa. A cikin shirin za a ji yanayin zaben Amurka da kuma yadda zaben na bana ya zo da sabbin abubuwa da ake ganin sun sabawa demokuradiyar kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.