Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Sharhi akan nasarar Trump

Sauti 20:17
Donald Trump zababben shugaban Amurka
Donald Trump zababben shugaban Amurka REUTERS/Carlo Allegri

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna game sakamakon zaben Amurka inda masana suka yi sharhi akan nasarar da Donald Trump dan takarar Republican ya samu bayan ya doke abokiyar takararsa Hillary Clinton ta Democrat.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.