Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Tasirin Na'urar Tantance Kuri'u a zaben Najeriya

Sauti 10:04
Wasu Jami'an Zabe a Najeriya
Wasu Jami'an Zabe a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde

Sashen Hausa na RFI na farin cikin gabatar muku da sabon shirin Dandalin Siyasa da zai rika nazari game da al'amuran da suka shafi siyasar Najeriya, Nijar, Afrika da sauran kasashen duniya. Shirin na makon farko tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da tasirin na'urar tantance masu kada kuri'u a zaben Najeriya, abin da masana ke cewa, ta na taka muhimmiyar rawa wajen magance matsalar magudi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.